![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Aluula (en) ![]() ![]() |
ƙasa | Somaliya |
Mutuwa |
Italian Eritrea (en) ![]() |
Ƴan uwa | |
Yara |
view
|
Sana'a | |
Sana'a |
ɗan siyasa da statesperson (en) ![]() |
Imani | |
Addini | Musulmi |
Yusuf Ali Kenadid ( Somali ; 1837 - 14 ga Agusta shekarar 1911)[1] wani Sarkin Somaliya ne. Shi ne wanda ya kafa daular Sarkin Musulmi a watan Afrilun shekara ta alif 1878. Shi ne ɗansa Ali Yusuf Kenadid ya gaje shi a kan karagar mulki.[2]